iqna

IQNA

kare hakkin bil adama
Tehran (IQNA) A mako mai zuwa ne za a gudanar da taron kasa da kasa kan kare hakkin bil-Adama na Amurka a mahangar Jagoran a birnin Tehran.
Lambar Labari: 3487491    Ranar Watsawa : 2022/07/01

Tehran (IQNA) Babbar kwamishiniyar kare hakkin bil'adama ta Majalisar Dinkin Duniya Michel Bachelet ta yi kira da a kara matsin lamba a duniya kan gwamnatin mulkin sojan Myanmar domin kawo karshen cin zarafin jama'arta.
Lambar Labari: 3486881    Ranar Watsawa : 2022/01/29

Tehran (IQNA) Rayuwar marigayi Arch bishop Desmond Tutu fitattcen malamin addinin kirista kuma dan gwagwarmaya mai yaki da wariyar launin fata a kasar Afirka ta kudu, kuma mai fafutukar kare hakkin bil adama a duniya.
Lambar Labari: 3486835    Ranar Watsawa : 2022/01/18

Tehran (IQNA) Gwamnatin Falastinu ta kai karar Isra’ila ga majalisar dinkin duniya kan tsananta hare-haren da take yi a kan al’ummar Gaza.
Lambar Labari: 3485507    Ranar Watsawa : 2020/12/30

Tehran (IQNA) Wasu daga cikin ‘yan majalisar dokokin kasar Burtaniya sun bukaci Boris Johnson da ya nemi afuwa daga musulmin Bosnia kan furucin da ya yi dangane da kisan da aka yi musu a Srebrenica.
Lambar Labari: 3484973    Ranar Watsawa : 2020/07/11

Tehran (IQNA) wakilin Iran a majalisar dinkin duniya ya bayyana Shahid Qasem Sulaimani da cewa abin alfahari ne ga al’umma.
Lambar Labari: 3484967    Ranar Watsawa : 2020/07/09

Bangaren kasa da kasa, hukumar kare hakkin bil adama da kuma kare dimukradiyya da ke da mazauni a Amurka ta bayyana shari’ar mahukuntan Bahrain kan sheikh Ali Salman da cewa wasa da hankulan jama’a ne.
Lambar Labari: 3482248    Ranar Watsawa : 2017/12/29

Bangaren kasa da kasa, Kungiyoyin kare hakkin bil adama akasar Bahrain sun fitar bayani na hadin gwiwa da ke jan kunnen masarautar mulkin kama karya ta kasar kan cin zarafin al'ummar kasar da take yi musamman ma na yankin Diraz.
Lambar Labari: 3481175    Ranar Watsawa : 2017/01/27